IQNA - A cikin wannan sura, Allah Madaukakin Sarki ya zargi Manzon Allah (SAW) da ba shi "Kotsar" don karfafa masa gwiwa da fahimtar da shi cewa wanda ya cutar da shi da harshensa, shi kansa tanda makaho ne.
Lambar Labari: 3492430 Ranar Watsawa : 2024/12/22
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halain Musuluci Ayatollah Sayyed Ali Khamenei ya raya ranakun shahadar Fatimah (s) a dare na 4 a jiya Alhamis a Husainiyyar Imam Khomamini a Tehran.
Lambar Labari: 3486790 Ranar Watsawa : 2022/01/07
Tehran (IQNA) an gudanar da wani taron karatun kur'ani a ranar tunawa da zagayowar lokacin haihuwar Fatima Zahra.
Lambar Labari: 3485586 Ranar Watsawa : 2021/01/24
A daren yau an gudanar da zaman makoki na karshe na tunawa da zagayowar lokacin wafatin Sayyid Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA)
Lambar Labari: 3484464 Ranar Watsawa : 2020/01/30
A daren yau Talata an gudanar da zaman makoki na tunawa da zagayowar lokacin wafatin fatimam Zahra a Husainiyar Imam Khomenei (RA).
Lambar Labari: 3484460 Ranar Watsawa : 2020/01/28
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka gudanar da tarukan maulidin Sayyida Fatima Zahra (SA) a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3483411 Ranar Watsawa : 2019/02/28
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar hardar hudubobin Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gare ta a masallacin manzon (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3482501 Ranar Watsawa : 2018/03/23
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron maulidin sayyidah Fatima Zahra (SA) a kasar Senegal wanda ofishin yada al'adun muslunci na Iran zai shirya.
Lambar Labari: 3481309 Ranar Watsawa : 2017/03/13
Bangaren siyasa, an gudanar da zaman taron makoki na farko domin tunawa da shahadar Fatima Zahra (SA) a husainiyyar Imam Khomenei (RA) tare da halartar jagora.
Lambar Labari: 3481266 Ranar Watsawa : 2017/02/27